Makinde ya bayyana kwarin gwiwarsa kan zaɓen shugaban ƙasa na 2027
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana kwarin gwiwarsa na samun nasara a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027, yana mai cewa yana da goyon bayan Allah da al’ummar Najeriya.
Nov 10, 2026 · 2 min read











