NLC ta bayyana cewa ta 蓷auki matakin ne domin nuna goyon baya ga 茩ungiyar ma鈥檃ikatan 茩ananan hukumomi ta NULGE, wa蓷anda ta ce suna fuskantar matsin rayuwa sakamakon rikicin.
A wata sanarwa da shugaban NLC na jihar, Christopher Arapasopo, da sakatarenta, Victor Amusan, suka sanya wa hannu, kungiyar ta ce 茩o茩arin da aka yi na warware matsalar bai haifar da sakamako ba.
Sanarwar ta umurci dukkan 茩ungiyoyin ma鈥檃ikata da ke 茩ar茩ashin NLC a jihar da su sanar da mambobinsu tare da tabbatar da cikakken bin umarnin yajin aikin.
Kungiyar ta kuma yi garga蓷in cewa za ta 蓷auki matakin ladabtarwa kan duk wata 茩ungiya ko ma鈥檃ikacin da ya yi 茩o茩arin kawo cikas ga yajin aikin, tana mai cewa jin da蓷in ma鈥檃ikatan 茩ananan hukumomi alhakin dukkan 茩ungiyoyin 茩wadago ne.
茦ungiya Ta Bai Wa Gwamnatin Tarayya Da Ta Osun Wa鈥檃din Kwanaki Bakwai Kan Ku蓷a蓷en 茦ananan Hukumomi.
Bayan karewar wa鈥檃din kwanaki bakwai da ta bai wa gwamnatin tarayya da gwamnatin jihar Osun domin warware matsalar ku蓷a蓷en da ake zargin an hana 茩ananan hukumomi kar蓳a.
Editor: Khairat Bashir Tukur

Keep reading
Makinde ya bayyana kwarin gwiwarsa kan za蓳en shugaban 茩asa na 2027
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana kwarin gwiwarsa na samun nasara a za蓳en shugaban 茩asa na shekarar 2027, yana mai cewa yana da goyon bayan Allah da al鈥檜mmar Najeriya.
Nov 10, 2026 路 2 min read




