Hukumar Alhazai ta Kano Ta Samu Lambar Yabo Daga Hukumar Shige da Fice ta Najeriya
Hukumar Kula da Alhazai ta Jihar Kano ta samu lambar yabo daga Hukumar Shige da Fice ta Najeriya, Ofishin Kula da Fasfo na Farm Centre da ke Kano, bisa irin gudunmawar da ta bayar wajen sauƙaƙa wa mahajjatan jihar samun fasfo na ƙasa da ƙasa.
Aug 13, 2026 · 2 min read












