Maimuna ta shaida wa Arewa Updates cewa ita da Adam A. Zango sun gudanar da gwajin jini tun kafin su yi aure, tare da neman shawarar likitoci game da sakamakon gwajin.

1
A cewarta, matsalolin da suka taso daga 蓳angaren iyalai da kuma zarge-zarge da ta bayyana a matsayin sharri su ne suka taka rawa wajen kawo 茩arshen aurensu.
Ta ce ta yi iya 茩o茩arinta wajen ganin ta ceto auren, amma duk da 茩o茩arin da ta yi, hakan bai samu ba. Maimuna ta ce ta bar duk wa蓷anda ke zarginta da wasu maganganu game da rabuwar aurensu a hannun Allah.




