Shugabannin Musulmi da Kiristoci Sun Ƙara Jaddada Zaman Lafiya a Najeriya
Shugabannin Musulmi da Kiristoci na Najeriya sun amince da zama tare cikin kwanciyar hankali, a taron hadin gwiwa da suka yi bisa ban hannun Sakatare Janar na majalisar koli ta addinin Islama da ya kai ziyara a Abuja.
Aug 11, 2026 · 2 min read






