Fadar Kano Ta Jaddada Goyon Bayan Ayyukan EU Na Ci Gaban Al’umma
Fadar Masarautar Kano ta bayyana jin daɗinta kan irin ƙoƙarin da Ƙungiyar Tarayyar Turai, EU, ke yi wajen tallafawa Najeriya a fannoni daban-daban na ayyukan jin ƙai da ci gaban al’umma.
Sep 13, 2026 · 4 min read











