Hukumar DSS ta gurfanar da mutane uku a gaban Babbar Kotun Jihar Imo bisa zargin hannu a sace 鈥檡an bautar 茩asa, NYSC, guda 20. An kama wa蓷anda ake zargin ne a kan hanyar Owerri zuwa Onitsha ranar 1 ga Oktoba.
A wasu ayyukan tsaro, sojoji sun ceto mutane 27 da aka sace a Katsina, yayin da 鈥檡an sanda suka kama mutum shida da ake zargi da fashi da makami a Jigawa. Haka kuma, EFCC ta kama 蓷an kasuwa Innocent Ezuma bisa zargin damfarar wani 蓷an kasuwa 蓷an Ukraine dala miliyan 120.





