Global edition
English
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta fara aiwatar da shirin “Operation Kano First”, biyo bayan rabon motoci da babura guda 50 da Gwamnatin Jihar ta bata domin ƙarfafa ayyukanta. | GlobHub Media