NSCDC Ta Kama Wanda Ake Zargi Da Taimakawa Masu Satar Babura a Kano
Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya, NSCDC, reshen Jihar Kano, ta kama wani mutum mai shekaru 45 da ake zargi da hannu wajen taimakawa ƙungiyar masu satar babura, tare da kwato babur da wasu kayayyaki da ake zargin na sata ne.
Aug 11, 2026 · 3 min read







