Adebayo Ya Yi Watsi da Ra鈥檃yin Datti Baba-Ahmed Kan 鈥橸an Takara
茒an takarar shugaban 茩asa na jam鈥檌yyar Social Democratic Party (SDP), Adewole Adebayo, ya yi watsi da ra鈥檃yin tsohon 蓷an takarar mataimakin shugaban 茩asa na jam鈥檌yyar Labour Party, Datti Baba-Ahmed, cewa babu wani daga cikin manyan 鈥檡an takarar adawa da zai iya gyara Najeriya idan aka za蓳e shi a 2027.
Sep 7, 2026 路 1 min read



