HORMUZ: Jiragen Ruwa 6 Kacal Ne Suka Bi Mashigin Hormuz a Laraba
Sabbin bayanan sa ido kan zirga-zirgar jiragen ruwa na kamfanin Kepler, da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya wallafa, sun nuna cewa jiragen ruwa shida kacal ne suka bi ta mashigin Hormuz a ranar Laraba.
Sep 5, 2026 · 1 min read

