Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya taya al鈥檜mmar Hausawa murnar Ranar Hausa, yana mai bayyana Hausawa a matsayin muhimman ginshi茩ai wajen ha蓷in kan Najeriya da ci gabanta.
Shugaban ya ce al鈥檜mmar Hausawa na taka muhimmiyar rawa wajen 茩arfafa ha蓷in kai da ci gaban 茩asa.
Tinubu ya kuma bayyana harshen Hausa a matsayin wani babban harshe da ya bun茩asa, wanda ya zama muhimmi wajen ha蓷in kai da kasuwanci a Najeriya da sauran sassan duniya.
Ya kuma bayyana bikin a matsayin wata dama ta karrama harshen Hausa da kuma al鈥檜mmar da ke amfani da shi wajen sadarwa da ha蓷a kan jama鈥檃.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya taya al鈥檜mmar Hausawa murnar Ranar Hausa
Shugaban ya ce al鈥檜mmar Hausawa na taka muhimmiyar rawa wajen 茩arfafa ha蓷in kai da ci gaban 茩asa




