Sheikh Qaribullah Nasir Kabara ne ya gabatar da karatun Mauludin, inda ya yi bayani kan rayuwar Manzon Allah (S.A.W), kyawawan 蓷abi鈥檜nsa da kuma koyarwar da ya zo da ita ga al鈥檜mmar Musulmi.

2
Taron ya samu halartar dubban al鈥檜mma, malamai da sauran ba茩i daga sassa daban-daban na Jihar Kano, wa蓷anda suka taru domin tunawa da haihuwar Annabi Muhammad (S.A.W) da kuma 茩ara fahimtar koyarwarsa.

1
An fara taron ne da misalin 茩arfe 8 na dare, inda aka ci gaba da karatun Mauludin da addu鈥檕鈥檌 har zuwa tsakar dare, lokacin da aka kammala taron.
A cikin jawabinsa, Sheikh Qaribullah Nasir Kabara ya jaddada muhimmancin koyi da kyawawan 蓷abi鈥檜 da koyarwar Annabi Muhammad (S.A.W), yana mai kira ga musulmi da su sanya koyarwar Manzon Allah cikin rayuwarsu ta yau da kullum.

2




