Rahotannin sun ce jami鈥檃n Amotekun sun je yankin ne da nufin kama wani mutum daban, sai aka kama Danliti bisa kuskure. Hakan ya sa wasu daga cikin mazauna yankin suka 茩i amincewa da a tafi da shi, suna bayyana cewa ba shi ne wanda jami鈥檃n suke nema ba kuma ba su san yana da hannu a wani laifi ba.
Wannan tirjiya da mazauna yankin suka nuna ta haifar da 蓷an sa蓳ani tsakaninsu da jami鈥檃n tsaron, lamarin da ya sanya ake bu茩atar shiga tsakani domin hana faruwar wani rikici.

1
Daga bisani, Hakimin Sabo Ibadan, Alhaji Bature, ya shiga tsakani domin sasanta 蓳angarorin biyu da tabbatar da zaman lafiya.
Bayan tattaunawa, an samu fahimtar juna tsakanin jami鈥檃n tsaro da mazauna yankin, inda daga 茩arshe aka saki Alasan Danliti.
Rahotanni sun tabbatar da cewa zuwa yanzu lamarin ya lafa, kuma mazauna yankin sun koma harkokinsu na yau da kullum.





