INEC ta ce irin wa蓷annan kalamai na iya zama laifi a 茩ar茩ashin Dokar Za蓳e ta 2026, musamman idan sun 茩unshi 茩iyayya, tilastawa ko barazanar cutar da masu za蓳e ko abokan hamayya. A cewar hukumar, 蓷an takarar da aka samu da laifin na iya fuskantar tara har Naira miliyan 5 ko 蓷aurin watanni 12, yayin da jam鈥檌yya za ta iya fuskantar tara har Naira miliyan 10 kan laifin farko.
Hukumar ta yi wannan gargadin ne yayin da ake samun 茩arin kalaman barazana daga wasu 鈥檡an siyasa a yayin shirye-shiryen babban za蓳en 2027. INEC ta jaddada cewa ya kamata a gudanar da kamfen cikin mutunci, ba tare da amfani da barazana ko kalaman da za su iya haifar da tashin hankali ko 茩iyayya tsakanin al鈥檜mma ba.





