Gwamnatin Kano ta umarci ma’aikatan da suka yi ritaya su bar ofisoshi
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci dukkan ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya saboda cika shekaru ko tsawon lokacin aiki da su gaggauta barin ofisoshinsu tare da mika kayan aikin gwamnati da kadarorin gwamnati da ke hannunsu.
Oct 7, 2026 · 3 min read












